Tehran (IQNA) Gwamnatin rikon kwarya ta hadin kan kasa ta Libiya ta sanar da kaddamar da kur'ani na farko da cibiyar kula da harkokin addini ta wannan kasa ta yi.
Lambar Labari: 3488842 Ranar Watsawa : 2023/03/20
Jami'in Majalisar Dinkin Duniya:
Tehran (IQNA) Wani jami'i a Majalisar Dinkin Duniya, yayin da yake bayyana damuwarsa kan rufe makarantun 'yan mata a Afganistan, ya rubuta cewa: "Ya kamata a dage takunkumin da aka sanya wa 'yan mata a fannin ilimi."
Lambar Labari: 3487311 Ranar Watsawa : 2022/05/19
Tehran (IQNA) ana ci gaba da gudanar da zanga-zangar adawa da juyin mulkin sojoji a kasar Sudan.
Lambar Labari: 3486494 Ranar Watsawa : 2021/10/31
Tehran (IQNA) ana ci gaba da yin tir da Allawadai da juyin mulkin da sojoji suka yia kasar Sudan.
Lambar Labari: 3486477 Ranar Watsawa : 2021/10/26